24/11/2025
Amirka ta ce Rasha na kwashe dukiyoyi a Afirka | DW | 07.10.2022
Amirka ta zargi sojojin hayan Rasha da ke ayyukan samar da tsaro a wasu kasashen Afirka da amfanin da damar kasancewarsu a kasashen wajen kwashe albarkatun kasa.
10/05/2025
Boko Haram Threats Force Authorities To Cancel Muslim Friday Prayers In Cameroon | Sahara Reporters https://bit.ly/4389m29
01/03/2025
Switzerland ta ce tana neman sahalewar Majalisar Dinkin Duniya domin jagorantar taron kasashe 196 da s**a rattaba hannu kan yarjejeniyar kare hakkin 'dan adam a Geneva.
Karin bayani: https://p.dw.com/p/4rEmn