Lere Local Government Youths Forum

Lere Local Government Youths Forum Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Lere Local Government Youths Forum, Ahmadu Bello Way, Saminaka.

Celebrating Anas Musa Abdull LELOGYF SECRETARY GENERAL as he add one year into his fruitful years of life Insha Allah Ch...
22/08/2026

Celebrating Anas Musa Abdull LELOGYF SECRETARY GENERAL as he add one year into his fruitful years of life Insha Allah

Cheers Brother

Anas Musa Abdull

Happy New Month Of August, From All of Us at Lere Local Government Youths Forum
01/08/2026

Happy New Month Of August, From All of Us at Lere Local Government Youths Forum

11, July,2026QUNGIYAN MATASAN KARAMAR HUKUMAR LERE NA MIKA SAKON TAAZIYYANTA GA YAN UWAN MARIGAYI ISYAKU MUSA SAMINAKAA ...
11/07/2026

11, July,2026

QUNGIYAN MATASAN KARAMAR HUKUMAR LERE NA MIKA SAKON TAAZIYYANTA GA YAN UWAN MARIGAYI ISYAKU MUSA SAMINAKA

A madadin Qungiyan Lere Local Government Youths Forum LELOGYF, Muna Mika taaziyyanmu akan rasuwan Dan uwanmu matashi Isyaku Musa(Easy)

Marigayi Ya kasance matashine Mai mutunta kowa gashi da kokarin niman halal dinshi a Duk inda take, Wannan Mutuwa ya taba Duk wani matashi, Allah ya tabbatar da Aljanna Firdausi A gareshi ya sa yahuta yabama matanshi da Mahaifiyrshi juriyaan Wannan Rashi

Ameen

Barka Da Jummaa, Matasan karamar Hukumar Lere
03/07/2026

Barka Da Jummaa, Matasan karamar Hukumar Lere

LERE LOCAL GOVERNMENT YOUTH FORUM (LELOGY).SANARWA GA AL'UMMA DA MATAFIYA .Assalamu Alaikum Wa Rahmatullahi Wa Barakatuh...
30/06/2026

LERE LOCAL GOVERNMENT YOUTH FORUM (LELOGY).

SANARWA GA AL'UMMA DA MATAFIYA .

Assalamu Alaikum Wa Rahmatullahi Wa Barakatuhu.

Kungiyar Lere Local Government Youth Forum (LELOGY) tana farin cikin sanar da daukacin al'ummar Karamar Hukumar Lere da baki matafiya cewa, kungiyar ta fara aikin gyaran da sabunta allunan alamta garuruwa (Sign Boards) da ke bakin manyan hanyoyi domin saukaka wa matafiya gano garuruwa tare da kyautata martabar yankinmu.

Wannan aiki na daga cikin kokarin kungiyar wajen tallafawa ci gaban al'umma, inganta kyawun muhalli da kuma samar da saukin zirga-zirga ga masu wucewa.

Muna kira ga daukacin al'umma da matasa da su ba da cikakken hadin kai wajen kare wadannan alluna daga lalacewa ko barna, domin amfaninsu na kowa ne.

A wannan dama, kungiyar LELOGY tana mika sakon godiya ta musamman ga Comrade Ahmad Umar Tiyaye bisa goyon baya, jajircewa da gudummawar da yake bayarwa wajen ganin an aiwatar da wannan aiki mai anfani ga al'umma. Allah Ya saka masa da mafificin alheri, Ya kara masa lafiya, hikima da nasara a dukkan al'amuransa.

Muna rokon Allah Madaukakin Sarki Ya albarkaci wannan aiki, Ya sanya shi ya zama sanadin ci gaba da hadin kai a Karamar Hukumar Lere.

Nagode.

Comrade Usman Tanimu
LELOGYF CHIEF PRESS SECRETARY

30 June,2026

27/05/2026
Eid Mubarak from LELOGYF
27/05/2026

Eid Mubarak from LELOGYF

Happy Birthday comrade Danladi Lawrence  Former Organizing Secretary LELOGYF
15/04/2026

Happy Birthday comrade Danladi Lawrence Former Organizing Secretary LELOGYF

09 April, 2026Ta’aziyya Kan Rasuwar Alhaji Tsalha Ramin KuraCikin alhini da jimami nake rubuta wannan saƙo domin miƙa ta...
09/04/2026

09 April, 2026

Ta’aziyya Kan Rasuwar Alhaji Tsalha Ramin Kura

Cikin alhini da jimami nake rubuta wannan saƙo domin miƙa ta’aziyyarmu bisa rasuwar mahaifinmu abin ƙauna, Alhaji Tsalha Ramin Kura. Rasuwarsa ba rashi ba ne ga mutanen Ramin Kura kaɗai, illa rashi ne ga dukkanmu da muka san shi a matsayin uba, jagora, kuma gwarzon mai taimakon al’umma.

Alhaji Tsalha ya kasance mutum na gari a ƙaramar hukumar lere; ya kasance fitila mai haskakawa ga mutane da dama, ciki har da abokan gwagwarmayarmu.
Alhamdulillah, Alh Tsalha uba ne ga Abdulmajid Dangargajiya. Sadaukarwarsa wajen tallafa wa al’umma tare da tausayi da karamcinsa sun bar tarihi mai ɗorewa a rayuwarmu da rayuwar waɗanda ya taimaka musu.

Gadon alherinsa, hikimarsa da rashin son kai za su ci gaba da zama abin koyi gare mu baki ɗaya. Darussan da ya koyar za su ci gaba da zaburar da mu domin mu kawo canji a ƙaramar hukumar mu kamar yadda shi ma ya yi.

Yayin da muke jajanta wa al’ummar Ramin Kura, mu girmama tunawarsa ta hanyar aikata kyawawan halaye da ya rayu a kansu. Allah ya ba mu ikon ci gaba da ayyukan alheri da tausayi da ya bari.

Muna Mika taaziyyanmu ga daukacin al’ummar ƙaramar hukumar Lere a wannan lokaci na jimami. Muna tare da ku a zuciya da addu’a yayin da muke alhinin rasuwar wannan babban bawan Allah.
Da fatan Allah Ya jikansa da rahama, Ya gafarta masa, Ya kuma ba iyalansa da dukkanmu juriyar wannan rashi.

Amin.

Sanarwa:
Mato Hilary
PRO1

A madadin:
Comrade Nuhu Umar
Shugaba

09 April,2026*Condolences on the Demise of Alhaji Tsalha Ramin Kura*  It is with a heavy heart that I write to express o...
09/04/2026

09 April,2026

*Condolences on the Demise of Alhaji Tsalha Ramin Kura*

It is with a heavy heart that I write to express our deepest condolences on the passing of our beloved father Alhaji Tsalha Ramin Kura. His demise is not just a loss to the residents of Ramin Kura but to all of us who knew him as a father, mentor, and an unparalleled philanthropist.

Alhaji Tsalha was more than just a figure in our local government; he was a guiding star for many, including many of our comrades

Alhamdulillah Tsalha is a father to Abdulmajid Dangargajiya. His unwavering dedication to uplifting those around him, coupled with his compassionate philanthropy, has left an indelible mark on our lives and the lives he touched.

His legacy of kindness, wisdom, and selflessness serves as a role model for us all. The values he instilled in us will continue to inspire us to make a difference in our local government area, just as he did.

As we commiserate with the people of Ramin Kura, let us honor Alhaji Tsalha’s memory by embodying the principles he lived by. May we strive to continue his mission of service and compassion in our daily lives.

Please extend our heartfelt sympathies to his family and the entire local government area during this difficult time. We are with you in spirit and prayer as we mourn the loss of such a remarkable individual.

With deepest sympathy,

_Announcer:_
*Mato Hilary*
*PRO1*

_For,_

*Nuhu Umar*
*President*

Address

Ahmadu Bello Way
Saminaka

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Lere Local Government Youths Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share