"Annabi ﷺ ya koya mana wannan zikiri mai girma, wanda yake cike da girmama Allah da yabo gare Shi. Lokacin da ka fara addu’a da girmamawa da tasbihi, yana ƙara kusantar da addu’ar ka ga karɓuwa.”
Zikiri:
اللَّهُ أَكْبَرُ كَبِيرًا، وَالْحَمْدُ لِلَّهِ كَثِيرًا، وَسُبْحَانَ اللَّهِ بُكْرَةً وَأَصِيلًا
“Allah shi ne Mafi Girma, yabo mai yawa ya tabbata ga Allah, kuma tsarki ya tabbata ga Allah da safe da yamma.”
“Ka rika yin wannan zikiri kullum kafin addu’o’in ka. Ka tura shi ga wani domin su ma su amfana.”
Kerau Quarters Katsina
peaceful place and welcome to all
03/02/2026
Names Referenced in the Epstein Files:
🇺🇸 Donald Trump
🇺🇸 Elon Musk
🇺🇸 Michael Jackson
🇺🇸 Bill Gates
🇺🇸 Leonardo DiCaprio
🇺🇸 George W. Bush
🇺🇸 Bill Clinton
🇺🇸 Hillary Clinton
🇬🇧 Prince Andrew
🇺🇸 Cameron Diaz
🇺🇸 Bruce Willis
🇺🇸 Kevin Spacey
🇺🇸 Harvey Weinstein
🇺🇸 Jeffrey Epstein
🇬🇧 Mick Jagger
🇺🇸 George Lucas
🇬🇧 Tony Blair
🇸🇦 Mohammed bin Salman
🇺🇸 John Kerry
🇺🇸 Ted Kennedy
🇺🇸 Robert F. Kennedy Jr.
🇺🇸 Michael Bloomberg
🇺🇸 Woody Allen
🇺🇸 Alan Dershowitz
🇬🇧 Ghislaine Maxwell
🇺🇸 Andrew Cuomo
🇬🇧 Phil Collins
🇺🇸 Larry Summers
🇮🇱 Ehud Barak
🇺🇸 Chris Tucker
🇺🇸 Les Wexner
🇺🇸 Leon Black
🇺🇸 Glenn Dubin
🇫🇷 Jean-Luc Brunel
🇬🇧 Peter Mandelson
🇬🇧 Lynn Rothschild
🇶🇦 Hamad bin Jassim
🇦🇪 Abdullah bin Zayed
🇱🇧 Saad Hariri
🇪🇬 Ahmed Aboul Gheit
🇪🇸 Miguel Ángel Moratinos
🇬🇧 Minnie Driver
🇨🇦 Peter Dalglish
🇲🇦 Taieb Fassi-Fihri
🇧🇭 Khalid bin Ahmed Al Khalifa
🇵🇰 Makhdoom Shah Mahmood
🇳🇬 Henry Odein Ajumogobia
Epstein File!
A wannan tsibirin na Iblisi in da suke aikata duk wani fasadi don fusata Ubangiji, ba fa saɓon Ubangiji ne ake bisa al'ada ba, Bal saɓa masa ake bisa fito na fito da shi cikin mafi munin salo.
Dukkansu masu kuɗi, ƙasaitattu ne, sanannu ne, masu sarrafa duniya ne, za su iya aikata duk wani aikin saɓo cikin salon da aka al'adanta, amma me ya sa s**a zaɓi mafi muni, mafi ƙazanta, mafi ƙasƙanci? Duka suna wannan ne bisa salon raina Ubangiji, janyo ƙauna da soyayyar abin da suke bauta bisa rayuwarsu.
Suna kiran Maigidansu Iblis da sunaye mabanbanta tun daga kan "Lucifer" Bablous" da sauran sunayen da suke kiransa waɗanda sun zo cikin littafan mutanen baya.
Ka kula da zancena "Ba wai saɓon Allah na al'ada ba ne suke, a'a fito na fito da ubangiji ne kawai, saboda shi saɓon ubangiji na al'ada alal misali " Zina" idan ka na da sha'awa sai ka je ka samu Baliga mai hankali sai ka ba ta kuɗi ku yi duk iskancin da kuke son yi kowa ya k**a gabansa, amma idan ka je ka afk**a ƙaramar yarinya ko mahaukaciya ko wata mai lalura, wannan shi ne yin fito na fito da ubangiji, kuma shi ne mafi muni, to a wannan tsibirin irin wannan ta'addancin suke.
Shugaban ƙasar Amurka Donald Trump na yanzu a wannan tsibirin ne yake lalata yara jarirai mata da maza, yake fasiƙanci da ƴar cikinsa, Espstein yake kwanciya da matar Trump a gaban idonsa, ake kawo masa yara maza matasa da tsoffi yana aikata alfasha da su, wannan ai shi ne asalin fito na fito na Ubangiji.
A File ɗin tsohon shugaban kasar Amurka W Bush an ambaci yadda ya yi aikin ƙazanta da yaro ɗan shekara biyar, sannan ya sare ƙafafuwan yaron da takobi, ya kashe yaro, an kawo yadda yake yanka jarirai, da sauran ayukkan fito na fito da Ubangiji.
A File ɗin tsohon shugaban ƙasa Barack Obama an hango yadda yake lalata da yarinya 'yar shekara tara 'yar ƙasar Japan, yadda yake danne yara maza yana lalata da su.
A File ɗin nan akwai manya-manyan ƴan siyasar duniya, Attajirai, masu mulki, ƴan wasar finafinai, mawaƙa, ƴan ƙwallo
*SALLAH ITACE NASARARKA.*
*"Nasara da dacewar da kake nema a duk tsawon rayuwar ka, kullum tana kiran ka har sau biyar a kowace rana, (itace sallah, idan ka kiyaye ta, sai ta zamto maka nasara a duniya da kuma lahira)"*
*"Kowane ɗan adam burinsa baya wuce ya samu tsira da aminci a ranar gobe ƙiyamah, alhalin kuwa su tun anan duniya ake neman su"*
*"Duk abinda ka aikata na alkhairi matuƙar baka iya kiyaye sallarka ba, to haƙiƙa nasara ta kuɓuce maka a rayuwar ka ta duniya da kuma ta lahira".*
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Aleey Heydeer, Sulaiman Hassan, Moh Isa, Isah Nafiu
05/06/2025
تقبل الله منا ومنكم
Idan Ka Tashi Aure Abokina....
Ka Auri Matar Aure, Karka Kuskura Ka Auri Matar Gida.
Kayi Aure, KarKa Bari A Aureka.
Ka Auri Wadda Take Sonka, Ba Wadda Kake So Ba.
Ka Auri Mace Ba Ƴar Gwagwarmaya Ba.
Ka Auri Mai Son Addini, Ba Mai Ilimin Addini Ba.
Karka Damu Da Auren Ƴar Alhaji Wane, Domin A Mafiya Yawan Lokuta Auren Ƴar Malam Wane Yafi Alheri A Gareka.
Ka Auri Nagarta, Kaso Nagarta, Ka Nemi Nagarta, Tabbas Aurenka Zai Kasance Mai Nagarta!
❝ Wata ba mijin aure ta rasa ba, kalar mijin da take so ne bata samu ba, dan haka take jiran lokaci. Saboda ita bata yadda ta sha wahala ba. kawai abinda take so ta auri wanda ya sha Gwagwarmaya, ya sha Wahala ya tara kuɗinsa, Rana daya ya dauko ta tazo taji daɗi da dukiyarsa. Ita bata yadda ta auri talakka ba, koda yana da manufa da tsarin rayuwa mai kyau. Kawai burinta ta ji daɗi tun daga farkon aurenta har ta tsufa Kuma wannan ba zai yiwu ba har abadah ❞
•Wa ya fada miki Auren Me kudine yake bada Jin dadin zaman aure⁉️😨 idan kina wasa da rayuwarki to ki farka, domin samun kudi ba shi ne yake kawo kwanciyar hankalin zaman gidan Aureba, face samun Namijinda ya dace mai Addini da Nagarta•
Duk irin wannan bayanan wasu Matan basa ganesu har sai sunje sun fada hannu marar kyau da suke tsammanin samun jin dadin, idan s**a ga Bacin rai da bakinciki a aikace, sannan suke yin Nadama marar amfani🧏🏻🤷🏻♂️
Ya ke Yar Uwa mai Daraja kada ki gwada idan kuma zaki gwada ga Duniyar nan🤷🏻♂️
Allah yasa mu dace
ƘISSAR AS'HABUL UKHDUD (MA'ABOTA RAMIN WUTA)
Daga shafin Bashir Halilu.
Allah Maɗaukakin Sarki Ya faɗi ƙissar waɗannan mutane a Alkur'ani mai girma, cikin suratul Buruwj, ayah ta huɗu, Allah Ya ce:
قُتِلَ أَصْحَابُ الْأُخْدُودِ • النَّارِ ذَاتِ الْوَقُودِ • إِذْ هُمْ عَلَيْهَا قُعُودٌ • وَهُمْ عَلَى مَا يَفْعَلُونَ بِالْمُؤْمِنِينَ شُهُودٌ • وَمَا نَقَمُوا مِنْهُمْ إِلَّا أَن يُؤْمِنُوا بِاللَّهِ الْعَزِيزِ الْحَمِيدِ • الَّذِي لَهُ مُلْكُ السَّمَوَاتِ وَالْأَرْضِ وَاللَّهُ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ شَهِيدٌ •
Ma'ana
4. An la'anci ma'abota rami (na azabtar da muminai).
5. Na wuta mai ruruwa.
6. Yayin da suke zaune a gefenta.
7. Alhali su suna kallon abin da suke aikata wa muminai.
8. Babu kuwa abin da suke tuhumar su da shi sai don kawai sun yi imani da Allah Mabuwayi, Sha-yabo.
9. Wanda Yake da mulkin sammai da kasa. Allah kuma Mai ganin komai ne.
Acikin wannan Ƙissa, Allah (Mai tsarki da daukaka) ya bayyana cewa, ya la'anci ma'abota wani wawakeken rami, wanda s**a haƙa s**a hura wuta a cikinsa ganga-ganga, s**a riƙa jefa muminai a cikinsa da ransu, yayin da suke zaune a gefen ramin suna kallon yadda suke azabtar da muminai. Ba don wani laifi da suke tuhumar su da aikatawa ba, sai don kawai sun yi imani da Allah Mabuwayi, Sha-yabo, wanda shi ne kadai mai mulkin sammai da kasa, kuma mai ganin komai.
Annabi (SAW) ya ba da labarin waɗannan muminai da aka yi wa wannan azaba ta jefa su cikin ramin wuta, k**ar yadda ya zo a hadisin da Muslim [ #3005] ya ruwaito daga Suhaibu dan Sinan (Allah ya kara masa yarda).
A taƙaice, hadisin ya bayyana cewa: "A da can an yi wani sarki kafiri, yana da mai yi masa aikin sihiri. To lokacin da mai sihirin ya tsufa sai ya bukaci Sarki ya zabo wani matashi daga jama'arsa don ya koya masa sihiri, domin ya ci gaba da wannan aiki nasa ko bayan mutuwarsa. Sarki ya amsa masa, ya tura masa wani saurayi wanda zai rika koyon sihiri a wurinsa.
A hanyar saurayin ta zuwa wurin malaminsa mai sihiri, sai yake gamuwa da
DAGA CIKIN HANYOYIN SAMUN KUSANCI ZUWA GA ALLAH.
Yi qoqari duk lokacin da ka samu dama, a gida, shago ko office ka saba da yin sallar walha. Raka'a biyu ko hudu, ko shida ko takwas.
Lokacin ta yana farawa ne daga bayan hudowar rana da 'yan mintoci zuwa kafin sallar azahar da k**ar minti 15. Amma darajar ta tana qaruwa idan rana ta fara zafi kad'an. (10am +).
Sallar walha tana daga cikin ibadoji ma su saurin kusantar da zuciyar bawa zuwa ga Allah. Tana kawo natsuwar zuci da yayewar damuwa Wallahi. Sadaka ce daga dukkan gabbai, ajiya ce a asusun ayyukan alherinka, kuma wasiyya ce ta musamman daga manzo S.A.W zuwa ga masoyanshi.
Dan'uwa yi sauri ka shiga cikin ayari, kar ka bari a bar ka a baya.
Alhamdulillah for another blessed Friday. May Allah accept your prayers, forgive your sins, & shower you with His mercy. "Indeed, the best day on which the sun has risen is Friday." (Sahih Muslim) May this Jumu ah bring peace, blessings, success to you & your loved ones. Jumu'ah Mubarak
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Contact the business
Telephone
Website
Address
Abba Abdulkadir Street
Katsina